AlmizanAlmizan logo
Juma'a 8 ga Sha'aban 1435 Bugu na 1132 ISSN 1595-4474


Rahoto

‘Gwamnati na kawo cikas ga ci gaban harshen Larabci a Nijeriya’


 Arabiyyah
Gwamnatin Tarayyar Nijeriya na nuna bambanci ga darasin harshen Larabci, duk kuwa da cewa Majalisar Dinkin Duniya ta dauki harshen a matsayin harshenta a hukumance, Kungiyar Malaman Adabin Larabci ta kasa (NATALL) ce ta fadi haka...

Shugaban Kungiyar, Dk. Muhammad Umar Ndagi ya yi wannan zargin a kwanakin baya yayin da yake magana a taron bita na kasa karo na goma na kungiyar NATALL a Kano.

Ndagi, wanda ya ce gwamnati ta dakatar da harshen Larabci a wasu Jami’o’in, ya kara da cewa, wannan mataki ya shafi musulmin Nijeriya ta mummunar hanya. “Dakatar da harshen Larabci da Jami’ar tsaron Nijeriya (NDA) Kaduna ta yi da kuma rashin sa shi a cikin darussan koyarwa a Kwalejin horar da ‘’yan sanda ta kasa da ke Wudil, Kano, ba kawai wasu matakai ne na gangan don dakile ci gaban adabi da al’adun musulmin Nijeriya ba, har ma nuna wariya ne ga harshen,” ya ce.


Sanarwa

Sanarwa
Nan filin duk wani sanarwa ne daga duk bangarorin Harka Islamiyyah

  GAYYATA ZUWA MAKON IMAM KHOMEINI
  Imam KhomeiniDandamalin Dalibai da Malamai na Harka Islamiyyah (Academic Forum) na sanar da dukkan ’yan uwa cewa za a yi Makon Imam Khomeini na bana, wanda za a fara daga ranar:
  Juma'a 30 ga Mayu 2014 zuwa Laraba 3 ga Yuni 2014

  Masu Jawabi: Akwai Malamai da masana daban-daban da za su gabatar da lakca, ciki har da Jagoranmu, Sayyid Ibrahim Zakzaky (H)

  Wannan gayyatar na kowa da kowa ne. Allah ya ba da ikon halarta
  Za mu buga jaddawalin nan gaba kadan in sha Allah.


  Labarai cikin hotuna

  Hotunan YAUMUL MAB'AS na bana

  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asMalam Zakzaky yana jawabi
  • Yaumul Mab'asMalam Zakzaky yana jawabi
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron