11 Almizan: A TAKAICE KAI TSAYE
AlmizanAlmizan logo
Jum'a 23 ga Ramadan, 1441 Bugu na 1445 ISSN 1595-4474

A takaice kai tsaye

FILIN A TAKAICE KAI TSAYE GA BAKUWA

Aliyu Saleh

 Dahiru Bauchi
P>Babban Yaya Aliyu Saleh ina maku fatan alheri. Allah ya kara maku basira, ya kare ku daga sharrin makiya. Don Allah kudi ake turowa idan mutum yana son a sa sakonsa a wannan shafin? Ni dai ina sha'awar shiga.

Daga Sa'adiyya A. Tankari Katsina

Malama Sa'adatu ba kudi ake biya ba, fili ne da ke bai wa kowa damar bayyana ra'ayinsa kyauta, ba tare da ya biya ko sisin kwabo ba. Kofa a bude take, sai ki rubuta ki turo. -Editan shafi.

FILIN A TAKAICE KAI TSAYE GA BAKUWA

Babban Yaya Aliyu Saleh ina maku fatan alheri. Allah ya kara maku basira, ya kare ku daga sharrin makiya. Don Allah kudi ake turowa idan mutum yana son a sa sakonsa a wannan shafin? Ni dai ina sha'awar shiga.

Daga Sa'adiyya A. Tankari Katsina Malama Sa'adatu ba kudi ake biya ba, fili ne da ke bai wa kowa damar bayyana ra'ayinsa kyauta, ba tare da ya biya ko sisin kwabo ba. Kofa a bude take, sai ki rubuta ki turo. -Editan shafi. DARAJOJIN IMAM ALI (AS) Monzon Allah (S) ya ce; alamar imani son Ali, alamar munafunci kin Ali. Kai, shi ne Kasimul Jannati Wan Nari. Kuma shi ne birnin ilimi. Kai darajar Ali ba alkalamin da zai iya rubuta ta. Daga Abu Hakeema Dokan Tagwai 0803 678 4755 MU BI SHAWARWARIN LIKITOCI Nijeriya ta hargitse daga gobara sai cuttuttika. Ga shi har ta kai ga cutar Koronabairus ta hana Sallar Juma'a. Ya kamata mu koma ga Allah, mu guji yin duk abin da Allah zai yi fushi da mu, kamar kisan zalunci da daure mutane ba tare da hakki ba, kamar yadda ya wajaba mu bi shawarwarin Likitoci a kan yadda za mu kare kanmu daga wannan cuta. Allah ya kawo karshenta da gaggawa. Daga Muhammad Ashiru INA TALLAR DAKTA YUSUF ALI? Zuwa ga Editan Shafi. Na dau kwanaki da yawa ina so in yi tambaya ban samu damar yi ba sai yau. Na ga yanzu ba a sa tallar Dakta Yusuf Ali kamar yadda aka saba sakawa a baya. Daga Abdurrahaman Faira 53 Potiskum 0703 393 8903 KU SAKE INGANTA SHAFINKU NA INTANET Ina taya jaridar ALMIZAN murnar cikar shekaru 30 masu albarka. Na biyu kuma shi ne ina ganin ya kamata jaridar ALMIZAN ta yi wa shafinta na sakar sama (Intanet) garambawul. Hakan zai ba da dama ga wadanda jaridar ba ta samun damar zuwa gare su, su samu damar karantawa, kuma hakan zai taimaka wajen kara shigar da ita cikin jaridun zamani. Daga Aliyu Dayyab Malumfashi (Young cyber) 0706 747 9410 NA GOYO BAYAN KARIN KUDIN JARIDARMU Fatana Allah Ta'ala ya ja kwana, ya kiyaye mana ALMIZAN da daukacin ma'aikatanta. Ya kuma albarkaci zuriyar Alh. Hamid Danlami. Batun karin kudi daga N100 zuwa N150, kuma, ko da zuwa N200 ne ba matsala. Allah ya bunkasa mana ALMIZAN har zuwa ALMIZAN TV insha Allah. Daga Adamu Madi (Masi Abuja) 0802 910 6943. JINJINA GARE KU ALMIZAN Ina goyon bayan karin da za a yi wa jaridar ALMIZAN daga 100-150, domin ina karanta ta daga bango har bango. Kuma Wallahi akwai sirri sosai a cikinta. Masu karanta jaridar ALMIZAN jinjina gare ku, ku ma ma'aikata muna gaishe ku. Daga Sayyid Zulyadain 0703 969 9487 ALMIZAN BABBAR YAYATA Jaridar ALMIZAN ikon Allah. Yanzu ta cika shekara 30 tana fitowa. Ni kuma yanzu nike cikin shekarata 26 a rayuwata ma. An haife ni a ranar Juma'a 11/11/1993. Ina jinjina ga babbar Yayata Malama ALMIZAN. Duk wata waki'a da aka yi a cikin Harkar nan a cikin ALMIZAN na karanta. Waki'ar Zariya ce ta farko a gare ni. Daga Yusuf Kabir Rono YA ZA KU YI DA IKON ALLAH? Makiya Shi'a, Harkar Musulunci da Jagoranmu, ya za ku yi da ikon Allah? Ga shi kuna ganin ta kanku tun a nan duniya. Da ranku, amma mulkin zai koma ga waninku. Tun kan a yi nisa mai ya kare a cikin jirgi. Daga Fatima Muhammad Dukku ALLAH YA KAWO MANA KARSHEN WANNAN BALA'IN Na ga an hana zumunci, an rufe makarantu, uwa-uba, an rufe masallatai har da Harami a Makka da Madina, an rufe filayen jiragen sama da na kasa. Anya ba so ake a rufe mu a gidajenmu ba bayan an rufe kasuwanni da tashoshin mota? Allah ya kawo mana karshen wannan bala'in da yake tunkarar duniya. Daga Abu Hakeema Dokan Tagwai 08036784755 MU BI UMARNIN LIKITOCI Tun kwanakin baya na ga Jagoran juyin-juya-halin Musulunci na Iran, Sayyid Ali Khamene'i ya fitar da fatawar cewa, wajibi ne jama'a su rika bin umarnin Likitoci a kan wannan cutar ta Koronabairus. Lallai wannan cutar tana da hatsarin gaske ga duniya, duba da irin yadda take saurin yaduwa. Kar mu biye wa jahilai, 'yan tsubbu da bokaye, mu bi umarnin masana harkar lafiya don guje wa kamuwa ko yada wannan cutar. Mu tuna kowane abu ana mai da shi ga ahlinsa ne. Allah ya kiyaye mu gaba daya. Daga Ibrahim Teacher Funtuwa 0806 599 0631 ANYA BA MAKIRCI A CIKIN WANNAN CUTAR KUWA? Ni dai a ra'ayina ina ganin makirci ne makiya addinin Musulunci suka bullo da shi don amfani da sunan cutar Koronabairus wajen hana duk wani taro da yake da alaka da addinin Musulunci. Kamar Sallar Jam'i, Juma'a, Umara, Hajji, Ashura da Yaumu Arba'ina na Imamu Husaini (AS) a Karbala da sauransu. Za su yi nasara, ko a'a? Ku taya ni dubawa. Daga Mahiru Muhammad Likori Jihar Jigawa 0813 360 8178 NI FA BAN GANE BA Kun ce a rufe makarantu da coci-coci saboda hana yaduwar cutar Koronabairus, amma ban ji kun ce a rufe gidan giya, ruwa da karuwai ba. Ya haka ne? Daga Emmanuel Jika, MUNA MURNA ALMIZAN@30 ALMIZAN ikon Allah! Kainuwa dashen Lillahi. Ya za su yi da ikon Allah? Sai kallo. Makircinsu ya zama harara a duhu. Da fatan Allah ya ci gaba da ba ki kariya. Muna murnar cikar ki shekara 30 da fara fitowa ba tsayawa. #Free Allama Zakzaky. Daga Sayyid Zulyadaini Nasoro Potiskum (Abu Hakeema) 0703 969 9487 TUNATARWA Ina kira ga dukkan 'yan'uwa burazu da sistoci da mu yi wa kanmu nasiha, mu biya hakkin Shuhada. Wannan hakki ne na lazim a kanmu. Idan muka lura wannan abin da shi ne ake kula da 'ya'yan Shahidai. Na tabbata cewa yanzu abin da ake samu ba ya isar 'ya'yan Shahidan. Mu ji tsoron Allah, mu sauke nauyin da ya rataya a wuyanmu. In ma ba ka samu ka biya ba, ka ji cewa ana bin ka bashin wannan hakkin. Daga Naziru Nmd Tsafe MU NEMI GAFARAR UBANGIJI Ko kun mance barnar da kuka yi wa Allah na kisan rayukan Muminai ba tare da ta hakki na shari'a ba? Ba Allah ya ce da a kashe ran Mumini daya, gwara a rubde Ka'aba ba? Amma jinin Muminai nawa kuka shekar a Zariya? Ga shi kuma kuna tsare da Shaikh Zakzaky da maidakinsa Malama Zeenah ba tare da wani dalili ba. Mu nemi gafarar Ubangiji fa. Daga Umar Ba Ji Dukawa Gozaki Kafur Katsina 0805 612 2234 AMFANI SALATIN ANNABI (S) A LAHIRA Manzon Allah (S) ya ce: “Ranar alkiyama zan tsaya a wurin mizani, duk wanda munanan ayyukansa suka nauyaya a kan kyawawa, zan kawo salatin da ya min ina dora a kan mizaninsa har sai kyawawan ayyukansa sun yi rinjaye”. (Sawabul A'amal: 187). Daga Yunusa Bangis Potiskum 0806 234 9236 RIGA-KAFI YA FI MAGANI Ina kira ga 'yan'uwa su dauki matakan kariya daga cutar Koronabairus, su guji yin duk wani abu da zai taimaka wajen yaduwarta. Mu tuna fa Ananbi (S) ya ce, idan annoba ta barke a wani gari, kar mutanen wannan garin su je wani garin. Haka kuma kar wani mutum daga wani garin ya je wannan garin da ake yin annobar. Mu yi kokarin kiyaye wannan ka'idar, mu guji yin duk wata tafiya da ba ta zama ta dole ba, balle zuwa wajen tarurrukan biki, suna ko na siyasa. Mu tuna, riga-kafi ya fi magani. Daga Zainab Aliyu Kaduna HIRZIN KARIYA DAGA CUTAR KORONA Ko kun san Sayyid Ali Khamene'i ya ba da Du'aul Amni a matsayin Hirzin cutar korona? Sai ku duba littafin Mafatihu, shafi na 169, ko kuma Nurul Arshi, shafi na 110. Allah ya kare mu. Daga Khidir Umar Sakkwato 0803 473 2993 KORONA TA HANA SHI YAWO Idan ka ki sharar masallaci, to za ka yi ta kasuwa. Idan ka ki bin dokar Allah, ka ki bin dokar kotu, to ga shi nan Korona ta kafa ma doka. Tun lokacin da cutar nan ta bullo, kun sake jin zai fita yawon bude ido a kasar waje? Na ji an soke tafiyar da ya yi niyyar yi zuwa Guinea ma. Daga Bara'atu Sani Garko GA MAGANIN MASHAKO Al'ummar duniya muna da maganin mashako, ku fada da karfi ku ce #FREE FREE ZAKZAKY# Insha Allah za ku ji garau. Daga Adam Daurawa 0706 074 1750 KAI MA KANA ZAGIN SAHABBAN NE? Tsohon Sarkin Kano, Malam Sanusi Lamido Sanusi na ji ka ce 'yan Shi'a zagin Sahabai suke yi, shi ya sa ake kashe su. To, kai kuma yanzu wa kake zagi aka tsige ka daga sarauta? Don haka ya kamata mu dauki darasin rayuwa, mu daina goyon baya da kare zaluncin da azzalumai suke yi wa raunana. Daga Idris Kwarkiya 0812 334 0233 TARIHI NE YAKE MAIMAITA KANSA ALMIZAN don Allah ga sakona ku gaya wa tsohon Sarkin Kano, Malam Sanusi Lamido Sanusi, wannan kadan ne daga cikin ikon Allah. Ka ga yadda tarihi yake maimaita kansa ko? Daga Ibrahim Dambuwa 0706 076 1771 MUNA GOYON BAYA Alhamdulillah muna godiya ALMIZAN za ta koma N150. Allah ya tabbatar da mu da ita a bayan Jagoranmu Sayyid Ibraheem Zakzaky. Daga Abban Jawad. KA BI 'YAN SIYASAR NAN A HANKALI Kamar yadda na gani a cikin jaridar ALMIZAN ta ranar 10-3-2020, wani dan uwana mai suna Musa Kofar Gabas Daura ya yi tambaya ga tsohon Wakilin jaridar GASKIYA TA FI KWABO a Daura, Hadi Tsohon Sarki Daura, ni ma dai tambayata gare shi ita ce, shin wai don Allah wace irin soyayya kake yi wa Fatuhu ne? Mene yake ba ka har kake neman fita hayyacinka? Siyasa ce fa. Ka bi 'yan siyasar nan a hankali, kar su kai ka su baro. Daga Hamisu Musa INA KUKE MAHUKUNTA DUNIYA? Mahukuntan duniya, idan ba ku ji tsoron Allah ba, to ga Koronabairus nan. Daga Ahmad Yarima 0802 239 6364 AMSA TAMBAYA GAME DA COCIN OUR LADY FATIMA A wannan shafin, wani dan'uwa ya yi tambaya game da Cocin da ake kira OUR LADY FATIMA. Ga amsar nan. A can baya an ce an yi wata annoba a kasar Kudu, annobar ta yi wuyar magani. Sai wata mata ta bayyana sanye da fararen kaya, ta ba da mafita aka samu waraka daga annobar. Sai aka tambaye ta sunanta, sai ta ce Fatima. Dalilin sa wa cocin sunanta ke nan. Allah ne mafi sani. Daga M. Umar S/naka SON SHAIKH ZAKZAKY KOYI DA SHI 'Yan'uwa son Annabi koyi da shi da Iyalan Gidansa. Don haka dan'uwa son Malam Zakzaky koyi da shi, ka yi wa kanka hisabi. Malam yana damuwa da iyalan Shahidai, kuma yana ba da hakkinsa na shekara mai shiga, don Allah kai ka biya na shekarar baya kuwa? To, ka ji tsoron Allah ka biya don ka zama mai koyi da Malam. Allah ya ba mu iko. Daga Ibrahim Allah Sa Mu Dace Kaduna Road 0814 530 9934 GA WATA SHAWARA GA 'YAN'UWA Domin taimaka wa muryar Harkar Musulunci (ALMIZAN), duk karshen wata a dinga siyar da ita Naira 150 maimakon 100. Ina ga haka zai taimaka wajen tafiyar da al'amuran jaridar da kuma saukaka mata wajen gudanarwa. Daga Aminu S. Miko Kano dalibi a Jami'ar Bayero Kano 0812 532 1515 KAI MA KA KILLACE KANKA A GIDA A game da cutar nan ta Koronibairus da take mamaye duniya, shawarata ga Shugaban kasa Buhari, ya kamata shi ma ya killace kansa da kansa a gida, tunda na fahimci ba wanda ya kai shi bala'in son ketara kasa ya tafi yawo. Daga Umar Takai Ado Ekiti SHAHADA ABAR KWADAYI Shahada abar kwadayi ce, amma fa samunta sai wanda Allah ya zaba daga cikin bayinsa, musamman masu yawan ibada, tahajjud, Azumin nafila, sadaka da dai sauran ayyukan alheri. 'Yan'uwa mu dage da ibada, ko ma rabauta. Daga Hisham A. Bako Roni 0906 665 1182 KIRA DA BABBAN MURYA GA 'YAN'UWA Wallahi 'yan'uwa mu kula, duk wanda ya yi wani abin da ba daidai ba a Harkar nan, to sai mu dubi hanyar gyara, ko mafita kawai. Ba mu rika duban a wane FORA ya fito ba, domin duk inda aka je za a ce dan Shi'a ne kawai, kuma almajiran Shaikh Zakzaky. A tarihin Harkar nan kuma babu bangaranci. Don haka 'yan'uwa sai mu kula. Daga Abu-Sumayyah Yalwan Dass 0802 382 2770. ANNOBAR KORONABABU TA ADDABE MU A KADUNA Mu dai a nan Nijeriya, musamman Jihar da na fito, wato Kaduna, annobar da ta fi addabar mu ita ce Koronababu, amma kowa ya san Hukumomin kasar nan ne suka haddasa ta, domin an kwararar da jinin bayin Allah, sannan Waliyyin Allah yana tsare a hannunsu da almajiransa cikin matsanancin hali, kuma mafiya yawan mutane sun yi shiru a kan wannan zaluncin, shi ya sa Allah ya jarabce mu. Ga shi kuma Gwamnan Jiharmu ya rushe kasuwanni, ya hana jama'a gudanar da harkokin kasuwancinsu. Mu kam biyu aka hada mana, ga Koronabairus, ga kuma Koronababu. Allah ya kawo mana mafita. Daga Tahir Haruna Mai Mai 0803 424 2905 MUTANE NAWA NE SUKA SAUKE HAKKIN SHUHADA BANA? Ina ma a ce a bana an sami akalla 'yan'uwa miliyan biyu sun sauke hakkin Shuhada. Mu yi tunanin irin aikin da ke gabanmu. Daga Alhaji Idris Kurmin Kogi Ikara Jihar Kaduna GASKIYA YA KAMATA MU GYARA Tarbiyya ta yi karanci a cikin mu, musamman matasa. Haba don Allah a yanzu haka muke so Imam Ali ya yi alfahari da mu a ranar lahira? Duk tarbiyyar da Sayyid Zakzaky ya ba mu a ce duk mun watsar da ita? To, yanzu idan ya fito da wane ido za mu kalle shi, alhali ba mu yi aiki da tarbiyyar da ya koyar da mu ba? Ko muna tunanin hakan shi ne zai sa ya yi alfahari da mu? Giskiya ya kamata mu gyara. Daga Hasana Ahmad a d. Sauda Katsina BA A SAMUN ADALCI A MULKIN ZALUNCI Ina sanar maku ya ku shugabanni, su talakawa a kullum burinsu wai a yi masu adalci, idan kuma ba a yi masu ba me za su ce? To ku fid da rai da samun adalci in dai a mulkin zalunci ne. Daga Ibraheem Abdullahi Gombe ALLAH YA SA WANNAN YA ZAMA DARASI Allah Sarki duniya! Idan Shaidan ya ingiza mutum ya saba wa Allah, ran da ya kama shi, ba wata gudummawa da Shaidan din zai ba shi sai ta bakin ciki. Yadda ta faru ke nan ga wani bawan Allah da ya bai wa wani bangare na jama'arsa kasarsa, ya goyi bayan kisan da aka yi wa jama'arsa, lokacin da guguwar bala'i ta turnike masa, ba wanda ya magance masa ita ko ya taimake shi, sai da ta fisge rawaninsa ta jefar da shi. Daga Shehu Danmalam Kwangi IMAM ALI (AS) MA'AUNIN GANE MUMINI Manzon Allah ya ce: “Ba mai son ka ya Ali face Mumini! Ba mai kin ka face munafiki.” Wani Sahabi da ake ce wa Abi Sa'idil Khudri ya ce mun kasance muna gane munafikai ne ta hanyar kiyayyarsu ga Ali (AS). Daga Kabeer Ahmad Albaldawy 0701 139 2244 KIRANA GA MASU NEMAN AURE Manzon ya ce; “Idan za ka nemi aure ka nemi ma'abociyar addini, kuma 'yar babban gida, wato gidan mutunci.” Don Allah 'yan'uwa a kula. A gaskiya iyayenmu, wasu sun bar turbar da Sayyid Zakzaky (H) ya dora mu a kai. Wasu iyaye suna aurar da 'ya'yansu ne ga Amawa, wadanda ba su da kusanci na nesa ko na kusa da Harkar nan. Ko me ke kawo haka? Kun dai ji abin da Sayyid Zakzaky ya ce a kan aurar da 'ya'yanku ko? Da fatan za ku kiyaye. Daga Fatima Yahaya Yalwan Dass. MU GUJI AURAR DA 'YA'YANMU GA AMAWA A gaskiya ni ma ya kamata na karfafi 'yan'uwa. Iyaye mu kiyayi aurar da 'ya'yanmu ga Amawa, domin mu tseratar da su daga juya wa Harka baya. Yin hakan halaka ne. Daga Auwal Maimaciji Abuja 0706 934 9540 INA NEMAN LITTAFIN TARIHIN SHAIKH ZAKZAKY NA TURANCI Wai har yanzu littafin da ke dauke da tarihin rayuwar Shaikh Zakzaky na Turanci (The Biography of Shaikh Zakzaky) bai fito ba ne? In har ya fito, a ina ne zan iya samun nawa? Daga Joel Gandu 0806 401 5012. Ka tuntubi Lajnar Wallafa na ayyukan Shaikh Zakzaky. Za ka samu littafin a gun su. IDAN ZA A KAMA MABARATA Ina kira da karamar murya ga mahukatan Nijeriya a kan su kama dukkan masu bara a rediyo da mabaratan gwamnati da 'yan maula da masu neman taimakon famfo ko titi, ko makaranta da sauran masu neman aiki a ofishin gwamnati, domin dukka su almajirai ne. Ko dai masu karatun Alkur'ani ne ba kwa so? Daga Idris Kwarkiya Minjibir Kano 0812 334 0233

DARAJOJIN IMAM ALI (AS)

Monzon Allah (S) ya ce; alamar imani son Ali, alamar munafunci kin Ali. Kai, shi ne Kasimul Jannati Wan Nari. Kuma shi ne birnin ilimi. Kai darajar Ali ba alkalamin da zai iya rubuta ta. Daga Abu Hakeema Dokan Tagwai 0803 678 4755 MU BI SHAWARWARIN LIKITOCI Nijeriya ta hargitse daga gobara sai cuttuttika. Ga shi har ta kai ga cutar Koronabairus ta hana Sallar Juma'a. Ya kamata mu koma ga Allah, mu guji yin duk abin da Allah zai yi fushi da mu, kamar kisan zalunci da daure mutane ba tare da hakki ba, kamar yadda ya wajaba mu bi shawarwarin Likitoci a kan yadda za mu kare kanmu daga wannan cuta. Allah ya kawo karshenta da gaggawa. Daga Muhammad Ashiru INA TALLAR DAKTA YUSUF ALI? Zuwa ga Editan Shafi. Na dau kwanaki da yawa ina so in yi tambaya ban samu damar yi ba sai yau. Na ga yanzu ba a sa tallar Dakta Yusuf Ali kamar yadda aka saba sakawa a baya. Daga Abdurrahaman Faira 53 Potiskum 0703 393 8903 KU SAKE INGANTA SHAFINKU NA INTANET Ina taya jaridar ALMIZAN murnar cikar shekaru 30 masu albarka. Na biyu kuma shi ne ina ganin ya kamata jaridar ALMIZAN ta yi wa shafinta na sakar sama (Intanet) garambawul. Hakan zai ba da dama ga wadanda jaridar ba ta samun damar zuwa gare su, su samu damar karantawa, kuma hakan zai taimaka wajen kara shigar da ita cikin jaridun zamani. Daga Aliyu Dayyab Malumfashi (Young cyber) 0706 747 9410 NA GOYO BAYAN KARIN KUDIN JARIDARMU Fatana Allah Ta'ala ya ja kwana, ya kiyaye mana ALMIZAN da daukacin ma'aikatanta. Ya kuma albarkaci zuriyar Alh. Hamid Danlami. Batun karin kudi daga N100 zuwa N150, kuma, ko da zuwa N200 ne ba matsala. Allah ya bunkasa mana ALMIZAN har zuwa ALMIZAN TV insha Allah. Daga Adamu Madi (Masi Abuja) 0802 910 6943. JINJINA GARE KU ALMIZAN Ina goyon bayan karin da za a yi wa jaridar ALMIZAN daga 100-150, domin ina karanta ta daga bango har bango. Kuma Wallahi akwai sirri sosai a cikinta. Masu karanta jaridar ALMIZAN jinjina gare ku, ku ma ma'aikata muna gaishe ku. Daga Sayyid Zulyadain 0703 969 9487 ALMIZAN BABBAR YAYATA Jaridar ALMIZAN ikon Allah. Yanzu ta cika shekara 30 tana fitowa. Ni kuma yanzu nike cikin shekarata 26 a rayuwata ma. An haife ni a ranar Juma'a 11/11/1993. Ina jinjina ga babbar Yayata Malama ALMIZAN. Duk wata waki'a da aka yi a cikin Harkar nan a cikin ALMIZAN na karanta. Waki'ar Zariya ce ta farko a gare ni. Daga Yusuf Kabir Rono YA ZA KU YI DA IKON ALLAH? Makiya Shi'a, Harkar Musulunci da Jagoranmu, ya za ku yi da ikon Allah? Ga shi kuna ganin ta kanku tun a nan duniya. Da ranku, amma mulkin zai koma ga waninku. Tun kan a yi nisa mai ya kare a cikin jirgi. Daga Fatima Muhammad Dukku ALLAH YA KAWO MANA KARSHEN WANNAN BALA'IN Na ga an hana zumunci, an rufe makarantu, uwa-uba, an rufe masallatai har da Harami a Makka da Madina, an rufe filayen jiragen sama da na kasa. Anya ba so ake a rufe mu a gidajenmu ba bayan an rufe kasuwanni da tashoshin mota? Allah ya kawo mana karshen wannan bala'in da yake tunkarar duniya. Daga Abu Hakeema Dokan Tagwai 08036784755 MU BI UMARNIN LIKITOCI Tun kwanakin baya na ga Jagoran juyin-juya-halin Musulunci na Iran, Sayyid Ali Khamene'i ya fitar da fatawar cewa, wajibi ne jama'a su rika bin umarnin Likitoci a kan wannan cutar ta Koronabairus. Lallai wannan cutar tana da hatsarin gaske ga duniya, duba da irin yadda take saurin yaduwa. Kar mu biye wa jahilai, 'yan tsubbu da bokaye, mu bi umarnin masana harkar lafiya don guje wa kamuwa ko yada wannan cutar. Mu tuna kowane abu ana mai da shi ga ahlinsa ne. Allah ya kiyaye mu gaba daya. Daga Ibrahim Teacher Funtuwa 0806 599 0631 ANYA BA MAKIRCI A CIKIN WANNAN CUTAR KUWA? Ni dai a ra'ayina ina ganin makirci ne makiya addinin Musulunci suka bullo da shi don amfani da sunan cutar Koronabairus wajen hana duk wani taro da yake da alaka da addinin Musulunci. Kamar Sallar Jam'i, Juma'a, Umara, Hajji, Ashura da Yaumu Arba'ina na Imamu Husaini (AS) a Karbala da sauransu. Za su yi nasara, ko a'a? Ku taya ni dubawa. Daga Mahiru Muhammad Likori Jihar Jigawa 0813 360 8178 NI FA BAN GANE BA Kun ce a rufe makarantu da coci-coci saboda hana yaduwar cutar Koronabairus, amma ban ji kun ce a rufe gidan giya, ruwa da karuwai ba. Ya haka ne? Daga Emmanuel Jika, MUNA MURNA ALMIZAN@30 ALMIZAN ikon Allah! Kainuwa dashen Lillahi. Ya za su yi da ikon Allah? Sai kallo. Makircinsu ya zama harara a duhu. Da fatan Allah ya ci gaba da ba ki kariya. Muna murnar cikar ki shekara 30 da fara fitowa ba tsayawa. #Free Allama Zakzaky. Daga Sayyid Zulyadaini Nasoro Potiskum (Abu Hakeema) 0703 969 9487 TUNATARWA Ina kira ga dukkan 'yan'uwa burazu da sistoci da mu yi wa kanmu nasiha, mu biya hakkin Shuhada. Wannan hakki ne na lazim a kanmu. Idan muka lura wannan abin da shi ne ake kula da 'ya'yan Shahidai. Na tabbata cewa yanzu abin da ake samu ba ya isar 'ya'yan Shahidan. Mu ji tsoron Allah, mu sauke nauyin da ya rataya a wuyanmu. In ma ba ka samu ka biya ba, ka ji cewa ana bin ka bashin wannan hakkin. Daga Naziru Nmd Tsafe MU NEMI GAFARAR UBANGIJI Ko kun mance barnar da kuka yi wa Allah na kisan rayukan Muminai ba tare da ta hakki na shari'a ba? Ba Allah ya ce da a kashe ran Mumini daya, gwara a rubde Ka'aba ba? Amma jinin Muminai nawa kuka shekar a Zariya? Ga shi kuma kuna tsare da Shaikh Zakzaky da maidakinsa Malama Zeenah ba tare da wani dalili ba. Mu nemi gafarar Ubangiji fa. Daga Umar Ba Ji Dukawa Gozaki Kafur Katsina 0805 612 2234 AMFANI SALATIN ANNABI (S) A LAHIRA Manzon Allah (S) ya ce: “Ranar alkiyama zan tsaya a wurin mizani, duk wanda munanan ayyukansa suka nauyaya a kan kyawawa, zan kawo salatin da ya min ina dora a kan mizaninsa har sai kyawawan ayyukansa sun yi rinjaye”. (Sawabul A'amal: 187). Daga Yunusa Bangis Potiskum 0806 234 9236 RIGA-KAFI YA FI MAGANI Ina kira ga 'yan'uwa su dauki matakan kariya daga cutar Koronabairus, su guji yin duk wani abu da zai taimaka wajen yaduwarta. Mu tuna fa Ananbi (S) ya ce, idan annoba ta barke a wani gari, kar mutanen wannan garin su je wani garin. Haka kuma kar wani mutum daga wani garin ya je wannan garin da ake yin annobar. Mu yi kokarin kiyaye wannan ka'idar, mu guji yin duk wata tafiya da ba ta zama ta dole ba, balle zuwa wajen tarurrukan biki, suna ko na siyasa. Mu tuna, riga-kafi ya fi magani. Daga Zainab Aliyu Kaduna HIRZIN KARIYA DAGA CUTAR KORONA Ko kun san Sayyid Ali Khamene'i ya ba da Du'aul Amni a matsayin Hirzin cutar korona? Sai ku duba littafin Mafatihu, shafi na 169, ko kuma Nurul Arshi, shafi na 110. Allah ya kare mu. Daga Khidir Umar Sakkwato 0803 473 2993 KORONA TA HANA SHI YAWO Idan ka ki sharar masallaci, to za ka yi ta kasuwa. Idan ka ki bin dokar Allah, ka ki bin dokar kotu, to ga shi nan Korona ta kafa ma doka. Tun lokacin da cutar nan ta bullo, kun sake jin zai fita yawon bude ido a kasar waje? Na ji an soke tafiyar da ya yi niyyar yi zuwa Guinea ma. Daga Bara'atu Sani Garko GA MAGANIN MASHAKO Al'ummar duniya muna da maganin mashako, ku fada da karfi ku ce #FREE FREE ZAKZAKY# Insha Allah za ku ji garau. Daga Adam Daurawa 0706 074 1750 KAI MA KANA ZAGIN SAHABBAN NE? Tsohon Sarkin Kano, Malam Sanusi Lamido Sanusi na ji ka ce 'yan Shi'a zagin Sahabai suke yi, shi ya sa ake kashe su. To, kai kuma yanzu wa kake zagi aka tsige ka daga sarauta? Don haka ya kamata mu dauki darasin rayuwa, mu daina goyon baya da kare zaluncin da azzalumai suke yi wa raunana. Daga Idris Kwarkiya 0812 334 0233 TARIHI NE YAKE MAIMAITA KANSA ALMIZAN don Allah ga sakona ku gaya wa tsohon Sarkin Kano, Malam Sanusi Lamido Sanusi, wannan kadan ne daga cikin ikon Allah. Ka ga yadda tarihi yake maimaita kansa ko? Daga Ibrahim Dambuwa 0706 076 1771 MUNA GOYON BAYA Alhamdulillah muna godiya ALMIZAN za ta koma N150. Allah ya tabbatar da mu da ita a bayan Jagoranmu Sayyid Ibraheem Zakzaky. Daga Abban Jawad. KA BI 'YAN SIYASAR NAN A HANKALI Kamar yadda na gani a cikin jaridar ALMIZAN ta ranar 10-3-2020, wani dan uwana mai suna Musa Kofar Gabas Daura ya yi tambaya ga tsohon Wakilin jaridar GASKIYA TA FI KWABO a Daura, Hadi Tsohon Sarki Daura, ni ma dai tambayata gare shi ita ce, shin wai don Allah wace irin soyayya kake yi wa Fatuhu ne? Mene yake ba ka har kake neman fita hayyacinka? Siyasa ce fa. Ka bi 'yan siyasar nan a hankali, kar su kai ka su baro. Daga Hamisu Musa INA KUKE MAHUKUNTA DUNIYA? Mahukuntan duniya, idan ba ku ji tsoron Allah ba, to ga Koronabairus nan. Daga Ahmad Yarima 0802 239 6364 AMSA TAMBAYA GAME DA COCIN OUR LADY FATIMA A wannan shafin, wani dan'uwa ya yi tambaya game da Cocin da ake kira OUR LADY FATIMA. Ga amsar nan. A can baya an ce an yi wata annoba a kasar Kudu, annobar ta yi wuyar magani. Sai wata mata ta bayyana sanye da fararen kaya, ta ba da mafita aka samu waraka daga annobar. Sai aka tambaye ta sunanta, sai ta ce Fatima. Dalilin sa wa cocin sunanta ke nan. Allah ne mafi sani. Daga M. Umar S/naka SON SHAIKH ZAKZAKY KOYI DA SHI 'Yan'uwa son Annabi koyi da shi da Iyalan Gidansa. Don haka dan'uwa son Malam Zakzaky koyi da shi, ka yi wa kanka hisabi. Malam yana damuwa da iyalan Shahidai, kuma yana ba da hakkinsa na shekara mai shiga, don Allah kai ka biya na shekarar baya kuwa? To, ka ji tsoron Allah ka biya don ka zama mai koyi da Malam. Allah ya ba mu iko. Daga Ibrahim Allah Sa Mu Dace Kaduna Road 0814 530 9934 GA WATA SHAWARA GA 'YAN'UWA Domin taimaka wa muryar Harkar Musulunci (ALMIZAN), duk karshen wata a dinga siyar da ita Naira 150 maimakon 100. Ina ga haka zai taimaka wajen tafiyar da al'amuran jaridar da kuma saukaka mata wajen gudanarwa. Daga Aminu S. Miko Kano dalibi a Jami'ar Bayero Kano 0812 532 1515 KAI MA KA KILLACE KANKA A GIDA A game da cutar nan ta Koronibairus da take mamaye duniya, shawarata ga Shugaban kasa Buhari, ya kamata shi ma ya killace kansa da kansa a gida, tunda na fahimci ba wanda ya kai shi bala'in son ketara kasa ya tafi yawo. Daga Umar Takai Ado Ekiti SHAHADA ABAR KWADAYI Shahada abar kwadayi ce, amma fa samunta sai wanda Allah ya zaba daga cikin bayinsa, musamman masu yawan ibada, tahajjud, Azumin nafila, sadaka da dai sauran ayyukan alheri. 'Yan'uwa mu dage da ibada, ko ma rabauta. Daga Hisham A. Bako Roni 0906 665 1182 KIRA DA BABBAN MURYA GA 'YAN'UWA Wallahi 'yan'uwa mu kula, duk wanda ya yi wani abin da ba daidai ba a Harkar nan, to sai mu dubi hanyar gyara, ko mafita kawai. Ba mu rika duban a wane FORA ya fito ba, domin duk inda aka je za a ce dan Shi'a ne kawai, kuma almajiran Shaikh Zakzaky. A tarihin Harkar nan kuma babu bangaranci. Don haka 'yan'uwa sai mu kula. Daga Abu-Sumayyah Yalwan Dass 0802 382 2770. ANNOBAR KORONABABU TA ADDABE MU A KADUNA Mu dai a nan Nijeriya, musamman Jihar da na fito, wato Kaduna, annobar da ta fi addabar mu ita ce Koronababu, amma kowa ya san Hukumomin kasar nan ne suka haddasa ta, domin an kwararar da jinin bayin Allah, sannan Waliyyin Allah yana tsare a hannunsu da almajiransa cikin matsanancin hali, kuma mafiya yawan mutane sun yi shiru a kan wannan zaluncin, shi ya sa Allah ya jarabce mu. Ga shi kuma Gwamnan Jiharmu ya rushe kasuwanni, ya hana jama'a gudanar da harkokin kasuwancinsu. Mu kam biyu aka hada mana, ga Koronabairus, ga kuma Koronababu. Allah ya kawo mana mafita. Daga Tahir Haruna Mai Mai 0803 424 2905 MUTANE NAWA NE SUKA SAUKE HAKKIN SHUHADA BANA? Ina ma a ce a bana an sami akalla 'yan'uwa miliyan biyu sun sauke hakkin Shuhada. Mu yi tunanin irin aikin da ke gabanmu. Daga Alhaji Idris Kurmin Kogi Ikara Jihar Kaduna GASKIYA YA KAMATA MU GYARA Tarbiyya ta yi karanci a cikin mu, musamman matasa. Haba don Allah a yanzu haka muke so Imam Ali ya yi alfahari da mu a ranar lahira? Duk tarbiyyar da Sayyid Zakzaky ya ba mu a ce duk mun watsar da ita? To, yanzu idan ya fito da wane ido za mu kalle shi, alhali ba mu yi aiki da tarbiyyar da ya koyar da mu ba? Ko muna tunanin hakan shi ne zai sa ya yi alfahari da mu? Giskiya ya kamata mu gyara. Daga Hasana Ahmad a d. Sauda Katsina BA A SAMUN ADALCI A MULKIN ZALUNCI Ina sanar maku ya ku shugabanni, su talakawa a kullum burinsu wai a yi masu adalci, idan kuma ba a yi masu ba me za su ce? To ku fid da rai da samun adalci in dai a mulkin zalunci ne. Daga Ibraheem Abdullahi Gombe ALLAH YA SA WANNAN YA ZAMA DARASI Allah Sarki duniya! Idan Shaidan ya ingiza mutum ya saba wa Allah, ran da ya kama shi, ba wata gudummawa da Shaidan din zai ba shi sai ta bakin ciki. Yadda ta faru ke nan ga wani bawan Allah da ya bai wa wani bangare na jama'arsa kasarsa, ya goyi bayan kisan da aka yi wa jama'arsa, lokacin da guguwar bala'i ta turnike masa, ba wanda ya magance masa ita ko ya taimake shi, sai da ta fisge rawaninsa ta jefar da shi. Daga Shehu Danmalam Kwangi IMAM ALI (AS) MA'AUNIN GANE MUMINI Manzon Allah ya ce: “Ba mai son ka ya Ali face Mumini! Ba mai kin ka face munafiki.” Wani Sahabi da ake ce wa Abi Sa'idil Khudri ya ce mun kasance muna gane munafikai ne ta hanyar kiyayyarsu ga Ali (AS). Daga Kabeer Ahmad Albaldawy 0701 139 2244 KIRANA GA MASU NEMAN AURE Manzon ya ce; “Idan za ka nemi aure ka nemi ma'abociyar addini, kuma 'yar babban gida, wato gidan mutunci.” Don Allah 'yan'uwa a kula. A gaskiya iyayenmu, wasu sun bar turbar da Sayyid Zakzaky (H) ya dora mu a kai. Wasu iyaye suna aurar da 'ya'yansu ne ga Amawa, wadanda ba su da kusanci na nesa ko na kusa da Harkar nan. Ko me ke kawo haka? Kun dai ji abin da Sayyid Zakzaky ya ce a kan aurar da 'ya'yanku ko? Da fatan za ku kiyaye. Daga Fatima Yahaya Yalwan Dass. MU GUJI AURAR DA 'YA'YANMU GA AMAWA A gaskiya ni ma ya kamata na karfafi 'yan'uwa. Iyaye mu kiyayi aurar da 'ya'yanmu ga Amawa, domin mu tseratar da su daga juya wa Harka baya. Yin hakan halaka ne. Daga Auwal Maimaciji Abuja 0706 934 9540 INA NEMAN LITTAFIN TARIHIN SHAIKH ZAKZAKY NA TURANCI Wai har yanzu littafin da ke dauke da tarihin rayuwar Shaikh Zakzaky na Turanci (The Biography of Shaikh Zakzaky) bai fito ba ne? In har ya fito, a ina ne zan iya samun nawa? Daga Joel Gandu 0806 401 5012. Ka tuntubi Lajnar Wallafa na ayyukan Shaikh Zakzaky. Za ka samu littafin a gun su. IDAN ZA A KAMA MABARATA Ina kira da karamar murya ga mahukatan Nijeriya a kan su kama dukkan masu bara a rediyo da mabaratan gwamnati da 'yan maula da masu neman taimakon famfo ko titi, ko makaranta da sauran masu neman aiki a ofishin gwamnati, domin dukka su almajirai ne. Ko dai masu karatun Alkur'ani ne ba kwa so? Daga Idris Kwarkiya Minjibir Kano 0812 334 0233