Almizan: Jarida don karuwar Musulmi

AlmizanAlmizan logo
Juma'a 1 ga Sha'aban 1435, Bugu na 1131, ISSN 1595-4474


Labaran Harka Islamiyyah

Da’irar Kano ta gabatar da Maulidin Imam Ali (AS)

Daga Muhammad Isa Ahmad (muhd1389@gmail.com)


Imam Aliy

Ranar Juma’a 17 ga Rajab 1435 a Markaz da misalin 8:30nd, Da’irar Kano ta gabatar da Maulidin Imam Ali (AS) da ya samu halartar ’yan uwa almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky da masoya Manzon Rahma (S)...

Kafin babban bako mai jawabi a taron, Shaikh Muhammad M. Turi ya fara jawabi, sai dai Ittihhadu Shu’arah suka kawata filin taron da baituttukan Imam Ali (AS) da ake Maulidinsa.

Shaikh Turi a jawabin nasa ya mika murnar zagayowar wannan muhimmin wata, wanda a ciki aka haifi Amirul Muminina (AS). Malamin ya nanata lallai akwai darussa da dama abin damfaruwa da koyi na rayuwar Imam Ali (AS), wanda lokaci da ake da shi bai isa ya yi bibiya ga wadannan darussa ba.

Ya ce Majalisan Dinkin Duniya da kanta ta ayyana Imam Ali (AS) a matsayin madaukaki, kuma abin koyi (role model).

Shaikh Turi ya ambato wasu daga cikin baiwa, darajoji da daukaka da Allah (T) ya yi wa Imam Ali (AS), yana mai karanto ruwayoyin da suka nuna hakan.

Shi dai wannan taron Maulidi na Imam Ali (AS), Matasan Harka Islamiyya na

Da’irar Kano ne suka soma gabatar da shi a mustawar Halkoki da yankunan Da’irar Kano, wanda daga bisani za a gabatar da khatamar Maulidin a cikin garin Kano gobe Asabar a filin masallacin kofar gidan Sarki insha Allah.


Sanarwa

Sanarwa
Nan filin duk wani sanarwa ne daga duk bangarorin Harka Islamiyyah

  GAYYATA ZUWA MAKON IMAM KHOMEINI
  Imam KhomeiniDandamalin Dalibai da Malamai na Harka Islamiyyah (Academic Forum) na sanar da dukkan ’yan uwa cewa za a yi Makon Imam Khomeini na bana, wanda za a fara daga ranar:
  Juma'a 30 ga Mayu 2014 zuwa Laraba 3 ga Yuni 2014

  Masu Jawabi: Akwai Malamai da masana daban-daban da za su gabatar da lakca, ciki har da Jagoranmu, Sayyid Ibrahim Zakzaky (H)

  Wannan gayyatar na kowa da kowa ne. Allah ya ba da ikon halarta
  Za mu buga jaddawalin nan gaba kadan in sha Allah.


  Labarai cikin hotuna

  Hotunan YAUMUL MAB'AS na bana

  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asMalam Zakzaky yana jawabi
  • Yaumul Mab'asMalam Zakzaky yana jawabi
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron
  • Yaumul Mab'asSashen 'yan uwa a taron